An yi wata girgizar kasa mai karfin gaske a gabashin Turkiyya, inda gine gine masu dama suka zube. Ana jin mutane da dama sun mutu

Yanzu haka dai an fara zaben 'yan Majalisu a kasar Tunisia a karon farko tun bayan boren aka yi wanda ya hambarar da gwamnatin Zine el Abidine Ben Ali.

Rahotanni daga Najeriya sun tabbatar da mutuwar mutane biyu, bayan wasu hare hare a Saminaka ta jihar Kaduna jiya da dare.

Facebook da YouTube da Twitter

Yanayi

Abuja Accra Yamai
Ruwan sama da tsawa Ruwan sama da tsawa Ruwan sama mara yawa

Ruwan sama da tsawa

Ruwan sama da tsawa

Ruwan sama mara yawa

24°C | 29°C

23°C | 27°C

23°C | 38°C

bbc.co.uk navigation

BBC © 2011

BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.