Kameru

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
République du Cameroun
Jamhuriyar Kamero (ha)
Republic of Cameroon
Flag of Cameroon.svg Coat of arms of Cameroon.svg LocationCameroon.svg
yaren kasa yare, faransanci
baban bire
lojanti (yaro)
Yaounde
1 420 000 (2001)
birne mafe girma Douala,
tsaren kasa Jamhuriya
shugaban kasa Paul Biya
fri minister Philémon Yang
samun inci daga faranshi 01 Yanayr 1960
fadin kasa 475 440 km²
yawan mutane
wurin da mutane suke zaune
17 795 000 (2005)
37 loj./km²
kudin kasa Franko CFA
kudin da yake shiga kasa a shikara 31,500,000,000$
kudin da kuwane mutn ya ke samu a shikara 2,000$
bambancin lukaci +1 (UTC)
ISO-3166 (Yanar gizo ) .cm
lambar waya taraho +237



wannan suna na kameru ya zuw daga duwatsu me tsarke , a shekara ta 1302ta hijira Jamisawa suka yi rainonta, kuma a shekara ta 1335ta hijira britaniya da faransa suka rabata gida biyu kuwa ya yi rainan rabe faransa tana dawkan kashi uku cikin kudo na arzikin kasa a shikara (1380 tahijira 1960 ta miladiya) se yankin da faransa , bayan shekara se yankin kudu yahade da kameru ashekara ta 1922 se sukaye zabe ado fadin kasar awannan lukacin Ahamad ahidajo yarike shukabancin kasar amma baijima ba se ya sauka yabawa mataimakinsa

matsaya kasa


fadin kameru zi kai 475,442 km tanada kimanin mutane za sukai (10,691,000) a qidayar shekara ta 1988 . Dowala itaci baban birnin kasa tanada kimanin rabin milyon na mutane da suke zaune a ciki , kameru tanada yare biyu masu girma ( Faransanci a kabasancin kasar da Ingleshi a yammacin kasar dawai wasu yaruka masu dinbin yawa . Kamero ta Faransa da ta Biritaniya sun kade A shekara ta 1961 awannan lukacin tazame tariyar jamhuriyar Kameru , amma a shekara ta 1984 se suka samata sunan Jamhuriyar Kamero . Jamhuriyar Kamero tana tsakiyar afirka tana makutantaka da kasashe sune :-

1- daga yamace taraiyar Nijeriya

2- daga arewace jamhuriyar cadi

3- daga gabarci Jamhuriyar Afirka ta tsakiya

4- daga kudanci Equatorial Guinea, Gabon , Jamhuriyar Kongo


Afirka
Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina faso | Burundi | Cape Verde | Jamhuriyar afirka ta tsakiya | Cadi | Komoros | Côte d'Ivoire | Ethiopia | Gine | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | Kameru | Kenya | Libya | Mali | Misra | Nijar | Nijeriya | Senegal | Sudan | Togo | Uganda