Yanar gizo

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
 is4p
Mahadar sadarwa ta intanet
Cunkoson wayar optic fibre na Yanar gizo
 tsarin intanet
Wannan taswirar yadda computoci ke sadarwa ta intanet kenan. Duba Na'urar computoci
Intanet wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'urorin duniya a bisa bigire guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin naurorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya. ==
Tasirin intanet kan rayuwar Hausawa 

Fasahar intanet fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duniya gaba daya, har ta kai wasu na cewa sun fara mantawa da ko yaya rayuwa take kafin zuwan Intanet.[1]

[gyarawa | edit source]

  1. Gagarabadau: Tasirin intanet kan rayuwar Hausawa