Afirka

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Afirka

Nahiyar Afirka itace nahiya ta biyu ga fadin kasa da kuma yawan jama'a a duniya. Nahiyar da ke daya daga cikin nahiyoyi bakwai na duniya tanada kasashe kemanin hamsin da hudu kuma akwai ruwayoyi da dama da ke nuna yadda nahiyar Afirka ta samo asalin sunanta na Afirka ɗin, to amma dai ruwaya mafi shahara da kuma karɓuwa a tarihi ita ce, wadda ke cewar, sunan Afirka ya samo asali ne daga kalmar Misirawa ta "Afru-ika" wadda ke nufin "Ƙasar Haihuwa". Idan mutum ya kira kansa ɗan Afirka ko Ba'afirke, hakan na nuni da yadda mutum yake danganta sunansa da nahiyar Afirka a matsayin mahaifarsa. Kamar dai yadda bisa al'ada, idan mutum ya fito daga Amirka, sai a kira shi Ba'amirke, ko kuma idan daga Turai mutum ya fito sai a kira shi Bature. Hakama wanda ya fito daga ƙasashen Larabawa sai a kira shi Balarabe da dai sauransu.

Zauren taron Ƙungiyar Tarayyar Afirka da ke birnin Addis Ababa na ƙasar HabashaWani abu da ya kamata masu sauraro su fahimta shi ne, duk da an ce sunan Afirka ya samo asali ne daga harshen mutanen Misra, to ba ana nufin harshen Larabci tsantsa ba. Domin dukkanin ƙasashen da ke magana da harshen Larabci kowannen su yana da irin nasa karin harshen, amma tsantsar Larabci na nahawu wanda aka fi sani da 'FUSHA', Larabci ne da harshen alƙur'ani ya zo da shi.

Babu shakka haka batun yake, kuma dalilin da ya sa ma sunan Afirka ɗin ya samu daga harshen Misiranci shi ne, kasancewar shi harshen Misirancin yana da tasiri sosai akan harasa na asali kamar su harshen Girka da na Latin, kodadai dukkaninsu ana kiran su da suna harasa 'yan asalin indiya da Turai, wato 'Indo-European languages', a Turance kenan. Kuma ita kanta kalmar ta 'Indo' ta samu ne da kalmar Indiya, kuma ita kalmar Indiya ta samu ne daga wajen Larabawa lokacin da suka mamaye yankin na Indiya ɗin. Bayan da suka gano cewa Wani mutum da ake kira Kush ɗan Ham, yana da 'ya'ya biyu masu suna "Hind," da "Sind." To shi Hind ɗan Kush sai ya kafa daula a Indiya, shi kuma 'Sind' ɗan Kush sai ya kafa daula a yankin Larabawa. To daga nan ne Larabawa suke kiran al'ummar Indiya da suna 'Hindu'.

Tarihi dai ya nunar da cewa, tasirin da harshen Misarawa yake da shi a duniyar Larabawa da ma wasu yankuna na Afirka ya samu ne sabo da yawan fina- finai da wasannin kwaikwayo da kuma waƙe-waƙen mutanen misra da suka cika yankin. Sannan kuma kamar yadda Misirawa suke kiran mutanen da suka fito daga yankin Afirka da "Afru-ika" Su kuma mutanen Latin suna kiran afirkawan ne da nasu harshen inda suke cewa da su "Africanus" Wadda ke nufin daga Afirka". To amma kuma an fara amfani da kalmar Afru-ika lokaci maitsawo kafin a fara amfani da ta Africanus. Domin kuwa tun shekaru 400 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihis-salam, har zuwa shekaru 400 bayan komawar sa ga Allah, Rumawa sun kasance ne a arewacin Afirka. Su kuwa Girkawa sun kasance ne a Misira daga wajejen shekaru 300 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihissalam, zuwa kimanin shekaru 200 bayan komawarsa ga Allah.

→ ←[gyarawa | edit source]


Suman Kasa Tuta Baban birne Kudi Yaren kasa Iyaka (km²) Mutunci GDP per capita (PPP) Chapa
Aljeriya[1] (People's Jamhuriyar dimokuradiyya Aljeriya ) Flag of Algeria.svg Aljir Dinar na Aljeriya (DZD) (DA) larabci 2,381,740 33,333,216 $7,700 3LocationAlgeria.svg
Angola[2] (Jamhuriyar Angola) Flag of Angola.svg Luanda Kwanza Portuguese 1,246,700 15,941,000 $2,813 40LocationAngola.svg
Benin[3] (Jamhuriyar Benin) Flag of Benin.svg Cotonou , Porto Novo CFA franc(sefar yammacin afirka) faransanci 112,622 8,439,000 $1,176 24LocationBenin.svg
Botswana[4] (Jamhuriyar Botswana) Flag of Botswana.svg Gaborone Pula Ingelishi, Setswana 581,726 1,639,833 $11,400 46LocationBotswana.svg
Burkina Faso[5](Jamhuriyar Burkina faso) Flag of Burkina Faso.svg Ouagadougou CFA franc( sefar yammacin afirka) Faransanci 274,000 13,228,000 $1,284 21LocationBurkinaFaso.svg
Burundi[6] (Jamhuriyar Burundi) Flag of Burundi.svg Bujumbura CFA franc( sefar Burundi ) Kirundi, faransanci, Swahili 27,830 7,548,000 $739 38LocationBurundi.svg
Kameru[7] (Jamhuriyar Kameru) Flag of Cameroon.svg Yaounde CFA franc(sefar afirka ta tsakiya) Fransanci, Ingelishi 475,442 17,795,000 $2,421 26LocationCameroon.svg
Kanary Islands (Spain)[8][n 1] Flag of the Canary Islands.svg Santa Cruz de Tenerife and Las Palmas de Gran Canaria Euro Spanianci 7,447 1,995,833 N/A 6Localización de Canarias.png
Cape Verde[9] (Republic of Cape Verde) Flag of Cape Verde.svg Praia Cape Verdean escudo Portuguese 4,033 420,979 $6,418 14aLocationCapeVerde.svg
Jamhuriyar afirka ta tsakiya[10] (Jamhuriyar Afirka ta tsakiya) Flag of the Central African Republic.svg Bangui CFA franc ( sefar afirka ta tsakiya ) Sango, Faransanci 622,984 4,216,666 $1,198 27LocationCentralAfricanRepublic.svg
Keuta (Spain)[8][n 1] align=center bgcolor=#C8C8C8 Ceuta Euro Spanianci 28 76,861 N/A 2aLocalización Ceuta.png
Cadi[11] (Jamhuriyar Cadi) Flag of Chad.svg Injamena CFA franc (sefar afirka ta tsakiya ) Faransanci, Larabci 1,284,000 10,146,000 $1,519 11LocationChad.svg
Komoros[12] (Taraiyar Komoros) Flag of the Comoros.svg Moroni Comorian franc larabci, Faransanci 2,235 798,000 $1,660 43aLocationComoros.svg
Côte d'Ivoire[13] (Jamhuriyar Côte d'Ivoire) Flag of Côte d'Ivoire.svg Yamoussoukro
Abidjan
CFA franc ( sefar yammaci Afirka Faransanci 322,460 17,654,843 $1,600 20LocationCotedIvoire.svg
Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango[14][n 2] (Jamhuriyar dimokuradiyya Kongo) Flag of the Democratic Republic of the Congo.svg Kinshasa Congolese franc Faransanci 2,344,858 63,655,000 $774 34LocationDRCongo.svg
jibuti[15] (Jamhuriyar Jibuti) Flag of Djibouti.svg Jibuti Franc sefar Jibute Larabci, Fransanci 23,200 496,374 $2,070 29LocationDjibouti.svg
Misra[16][n 3] (Jamhuriyar Misra) Flag of Egypt.svg Kairo dalan MIsra larabci 1,001,449 80,335,036 $4,836 5LocationEgypt.svg
Equatorial Gine[17] (Jamhuriyar Equatorial Gine) Flag of Equatorial Guinea.svg Malabo CFA franc sefar Afirka ta tsakiya Spanianci, Faransanci, Portuguese 28,051 504,000 $50,200 31LocationEquatorialGuinea.svg
Eritrea[18] (State of Eritrea) Flag of Eritrea.svg Asmara Nakfa None at national level 117,600 4,401,000 $1,000 13LocationEritrea.svg
Ethiopia[19] (Federal Democratic Jamhuriyar Ethiopia) Flag of Ethiopia.svg Addis Ababa Birr Amhari 1,104,300 75,067,000 $823 28LocationEthiopia.svg
Gabon[20] (Jamhuriyar Gabon) Flag of Gabon.svg Libreville Central African CFA franc Fransanci 267,668 1,384,000 $7,055 32LocationGabon.svg
Gambiya[21] (Jamhuriyar Gambiya) Flag of Gabon.svg Banjul Dalasi Ingelishi 10,380 1,517,000 $2002 15LocationGambia.svg
Ghana[22] (Jamhuriyar Ghana) Flag of Ghana.svg Accra cedi na Ghana Ingelishi 238,534 23,000,000 $2,700 22LocationGhana.svg
Gine[23] (Jamhuriyar Gine) Flag of Guinea.svg Conakry franc na Gine ( sefa) Faransanci 245,857 9,402,000 $2,035 17 LocationGuinea.svg
Gine-Bissau[24] (Jamhuriyar Gine-Bissau) Flag of Guinea-Bissau.svg Bissau CFA franc ( sefar yammaci Afirka Portuguese 36,125 1,586,000 $736 16LocationGuineaBissau.svg
Kenya[25] (Jamhuriyar Kenya) Flag of Kenya.svg Nairobi shilling na Kenya Swahili, Ingelishi 580,367 34,707,817 $1,445 36LocationKenya.svg
Lesotho[26] (Kingdom of Lesotho) Flag of Lesotho.svg Maseru Loti Southern Sotho, Ingelishi 30,355 1,795,000 $2,113 49LocationLesotho.svg
Liberiya[27] (Jamhuriyar Liberia) Flag of Liberia.svg Monrovia dollar na liberiya INgelishi 111,369 3,283,000 $1,003 19LocationLiberia.svg
Libya[28] ( Jamahiriyar Libya) Flag of Libya.svg Tripoli dinar in Libya Larabci 1,759,540 6,036,914 $12,700 4LocationLibya.svg
Madagaskar[29] (Jamhuriyar Madagaskar) Flag of Madagascar.svg Antananarivo Malagasy ariary Malagasy, Faransanci , Ingelishi 587,041 18,606,000 $905 44 LocationMadagascar.svg
Madeira (Portugal)[n 4] Flag of Madeira.svg Funchal Euro Portuguese 828 245,806 N/A 1LocationMadeira.png
Malawi[30] (Jamhuriyar Malawi) Flag of Malawi.svg Lilongwe kwacha in malawi Ingelishi, Chichewa 118,484 12,884,000 $596 42LocationMalawi.svg
Mali[31] (Jamhuriyar Mali) Flag of Mali.svg Bamako CFA franc ( sefar yammaci Afirka) Faransanci 1,240,192 13,518,000 $1,154 9 LocationMali.svg
Muritaniya[32] (Jamhuriyar Muritaniya) Flag of Mauritania.svg Nouakchott ouguiya Muritaniya Larabci 1,030,700 3,069,000 $2,402 8LocationMauritania.svg
Mauritius[33] (Jamhuriyar Mauritius) Flag of Mauritius.svg Port Louis Mauritian rupee Ingelishi 2,040 1,219,220 $13,703 44aLocationMauritius.png
Mayotte[34] (France)[n 5] Flag of France.svg Mamoudzou Euro yaren Faransanci|Faransanci 374 186,452 2,600 43bLocationMayotte.png
Melilla (Spain)[n 1](Autonomous City of Melilla) Flag of Melilla.svg N/A Euro Spanianci 20 72,000 N/A 2bLocalización Melilla.png
Morocco[35] (masarawtar Morocco) Flag of Morocco.svg Rabat Moroccan dirham Larabci 446,550 33,757,175 $4,600 2LocationMorocco.svg
Mozambique[36] (Jamhuriyar Mozambique) Flag of Mozambique.svg Maputo metical Mozambique Portuguese 801,590 20,366,795 $1,389 43LocationMozambique.svg
Namibiya[37] (Jamhuriyar Namibia) Flag of Namibia.svg Windhoek dollar na Namibiya Ingelishi 825,418 2,031,000 $7,478 45LocationNamibia.svg
Nijar[38] ( Jamhuriyar Nijar) Flag of Niger.svg Yame West African CFA franc Faransanci, Hausa 1,267,000 13,957,000 $872 10LocationNiger.svg
Nijeriya[39] (taraiyar Jamhuriyar Nijeriya) Flag of Nigeria.svg Abuja Nigerian naira Ingelishi , Hausa , Yourba , Igbo 923,768 133,530,000 $1,188 25LocationNigeria.svg
kwango[40][n 6] (Jamhuriyar Kwango) 100px Brazzaville Central African CFA franc Faransanci 342,000 3,999,000 $1,369 33LocationRCongo.PNG
Réunion (France)[n 5] Flag of France.svg Saint-Denis Euro Faransanci 2,512 793,000 N/A 44b LocationReunion.svg
Rwanda[41] (Jamhuriyar Rwanda) Flag of Rwanda.svg Kigali franc na Rwanda Kinyarwanda, Faransanci, Ingelishi 26,798 7,600,000 $1,300 37LocationRwanda.svg
Saint Helena[42] Flag of Saint Helena.svg Jamestown pound na Saint Helena Ingelishi 3,926 4,250 N/A 40bLocationSaintHelena.png
São Tomé and Príncipe[43] (Democratic Republic of São Tomé and Príncipe) Flag of Sao Tome and Principe.svg São Tomé São Tomé and Príncipe Dobra Portuguese 964 157,000 $1,266 31aLocationSaoTomeAndPrincipe.png
Senegal[44] (Jamhuriyar Senegal) Flag of Senegal.svg Dakar West African CFA franc Faransanci 196,723 11,658,000 $1,759 14 LocationSenegal.svg
Seychelles[45] (Jamhuriyar Seychelles) Flag of Seychelles.svg Victoria Seychellois rupee Ingelishi, Faransanci, Seychellois Creole 451 80,654 $11,818 39a LocationSeychelles.png
Sierra Leone[46] (Republic of Sierra Leone) Flag of Sierra Leone.svg Freetown Leone Ingelishi 71,740 6,144,562 $903 18LocationSierraLeone.svg
Somalia[47] (Jamhuriyar Somali) Flag of Somalia.svg Mogadishu shilling na Somali Somali 637,661 17,700,000 $2,941 30LocationSomalia.svg
Afirka ta kudu[48] (Jamhuriyar Afirka ta kudu) Flag of South Africa.svg Pretoria (executive)
Bloemfontein (judicial)
Cape Town (legislative)
South African rand Afrikaans, Ingelishi, Southern Ndebele, Northern Sotho, [yaren [Sotho|Sotho]], Swati, Tsonga, Tswana, Venda, Xhosa, Zulu 1,221,037 47,432,000 $12,161 48LocationSouthAfrica.svg
Sudan[49] (Jamhuriyar Sudan) Flag of Sudan.svg Khartoum pound na Sudan Larabci, Ingelishi 2,505,813 36,992,490 $2,522 12LocationSudan.svg
Swaziland[50] (masarautar Swaziland) Flag of Swaziland.svg Lobamba (royal and legislative)
Mbabane (administrative)
Lilangeni Ingelishi, Swati 17,364 1,032,000 $5,245 50LocationSwaziland.svg
Tanzania[51] (Taraiyar jamhuriyar Tanzania) Flag of Tanzania.svg Dar es Salaam (traditional capital)
Dodoma (legislative)
Tanzanian shilling Swahili, Ingelishi 945,087 37,849,133 $723 39LocationTanzania.svg
Togo[52] (Togolese Republic) Flag of Togo.svg Lomé CFA franc(sefar yammacin Afirka Faransanci 56,785 6,100,000 $1,700 23LocationTogo.svg
Tunisia[53] (Jamhuriyar Tunisia) Flag of Tunisia.svg Tunis dinar na Tunisia Larabci 163,610 10,102,000 $8,800 3LocationTunisia.svg
Uganda[54] ( Jamhuriyar Uganda) Flag of Uganda.svg Kampala shilling Ugandan Ingelishi, Swahili 236,040 27,616,000 $1,700 35LocationUganda.svg
Western Sahara (Sahrawi Arab Democratic Republic)[n 7] Flag of the Sahrawi Arab Democratic Republic.svg El Aaiún (Moroccan), Bir Lehlou (temporary)[n 8] Moroccan dirham N/A.[n 9] 267,405 266,000 N/A 7Edmund WS.PNG
Zambia[55] (Jamhuriyar Zambia) Flag of Zambia.svg Lusaka kwacha na Zambia Ingelishi 752,614 11,668,000 $931 41LocationZambia.svg
Zimbabwe[56] (Jamhuriyar Zimbabwe) Flag of Zimbabwe.svg Harare dollar na Zimbabwe Shona, Ndebele, Ingelishi 390,757 13,010,000 $2,607 47LocationZimbabwe.svg

[gyarawa | edit source]

  1. "The World Factbook: Aljir". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  2. "The World Factbook: Angola". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  3. "The World Factbook: Benin". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  4. "The World Factbook: Botswana". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  5. "The World Factbook: Burkina Faso". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  6. "The World Factbook: Burundi". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  7. "The World Factbook: Cameroon". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  8. 8.0 8.1 "The World Factbook: Spain". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-16. Retrieved 2008-05-16. 
  9. "The World Factbook: Cape Verde". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  10. "The World Factbook: Central African Republic". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  11. "The World Factbook: Chad". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  12. "The World Factbook: Komoros". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  13. "The World Factbook: Cote d'Ivoire". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  14. "The World Factbook: Kongo, dimokuradiyya". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  15. "The World Factbook: Djibouti". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  16. "The World Factbook: Egypt". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  17. "The World Factbook: Equatorial Guinea". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  18. "The World Factbook: Eritrea". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  19. "The World Factbook: Ethiopia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  20. "The World Factbook: Gabon". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  21. "The World Factbook: Gambia, The". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  22. "The World Factbook: Ghana". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  23. "The World Factbook: Guinea". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  24. "The World Factbook: Guinea-Bissau". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  25. "The World Factbook: Kenya". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  26. "The World Factbook: Lesotho". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  27. "The World Factbook: Liberia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  28. "The World Factbook: Libya". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  29. "The World Factbook: Madagascar". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  30. "The World Factbook: Mali". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  31. "The World Factbook: Mali". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  32. "The World Factbook: Mauritania". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  33. "The World Factbook: Mauritius". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  34. "The World Factbook: Mayotte". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  35. "The World Factbook: Morocco". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  36. "The World Factbook: Mozambique". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  37. "The World Factbook: Namibia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  38. "The World Factbook: Nijar". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  39. "The World Factbook: Nigeria". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  40. "The World Factbook: congo, Republic of the". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  41. "The World Factbook: Rwanda". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  42. "The World Factbook: Saint Helena". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  43. "The World Factbook: Sao Tome and Principe". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  44. "The World Factbook: Senegal". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  45. "The World Factbook: Seychelles". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  46. "The World Factbook: Sierra Leone". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  47. "The World Factbook: Somalia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  48. "The World Factbook: South Africa". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  49. "The World Factbook: Sudan". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  50. "The World Factbook: Swaziland". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  51. "The World Factbook: Tanzania". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  52. "The World Factbook: Togo". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  53. "The World Factbook: Tunisia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  54. "The World Factbook: Uganda". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  55. "The World Factbook: Zambia". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  56. "The World Factbook: Zimbabwe". CIA Directorate of Intelligence. 2008-05-15. Retrieved 2008-06-12. 
  1. 1.0 1.1 1.2 Autonomous community of Spain
  2. Also known as Congo-Kinshasa and formerly as Zaire.
  3. Some territory could be argued to be a part of Asia or Africa.
  4. Autonomous Region of Portugal.
  5. 5.0 5.1 Overseas departments and territories of France.
  6. Also known as Congo-Brazzaville.
  7. Not fully internationally recognised. Also known as Western Sahara.
  8. Currenlty under Moroccan administration. Bir Lehlou is the temporary capital and Tindouf Camps is the de facto one
  9. Larabci and Spanish recognised regional languages.

Wikimedia Commons on Afirka