Jami'an Majalissar dinkin duniya masu bincike sun zargi dakarun gwamnatin Libya da aikata laifukan yaki, da kuma cin zarafin bil'adama.

Rundinar 'yan sandan jihar Bauchi a Nijeriya ta tabbatar da mutuwar dan sanda guda a sakamakon wani harin bam da aka kai a kan caji ofis na garin Bulkachuwa.

A Najeriya, mutane akalla tara ne suka hallaka a wani mummunan hadarin mota da aka yi a yammacin yau din nan a Katsina.

Facebook da YouTube da Twitter

Yanayi

Abuja Accra Yamai
Ruwan sama kamar da bakin kwarya Ruwan sama mara yawa Yanayi mai rana

Ruwan sama kamar da bakin kwarya

Ruwan sama mara yawa

Yanayi mai rana

25°C | 31°C

25°C | 29°C

30°C | 40°C

bbc.co.uk navigation

BBC © 2011

BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.