Tarayyar Turai ta yi marhabun da kuri'ar da aka kada a majalisar dokokin kasar Girka, ta amincewa da shirin tsuke bakin aljihun gwamnatin kasar da ke janyo takaddama.

Bankin kasuwanci na Morgan Stanley ya yi hasashen tattalin arzikin Nijeriya zai habaka cikin gaggawa ta yadda za ta sha gaban Afrika ta Kudu nan da shekara ta 2025.

A Najeriya, rundunar Sojin kasar ta ce ta yi amanna cewa za ta iya murkushe Kungiyar Boko Haram, mai ikirarin kai hare haren bam.

Facebook da YouTube da Twitter

Yanayi

Abuja Accra Yamai
Ruwan sama kamar da bakin kwarya Ruwan sama da tsawa Ruwan sama kamar da bakin kwarya

Ruwan sama kamar da bakin kwarya

Ruwan sama da tsawa

Ruwan sama kamar da bakin kwarya

23°C | 28°C

24°C | 26°C

26°C | 36°C

bbc.co.uk navigation

BBC © 2011

BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.