Laraba, Nuwamba 18, 2015 Karfe 04:23
Karin bayani akan Najeriya

Agogon Daliban Chibok

Yawan lokacin da ya wuce tun daga
ranar da aka sace ‘yan matan Chibok.

Karin Bayani akan Daliban Chibok

Bidiyo

Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
LABARIN AFRIKA: Jawabin Shugaba Barack Obama Na Amurka Ga 'Yan Kasar Burundi, Nuwamba 17, 2015i
X
Abdoulaziz Adili Toro
17.11.2015 20:11

Rumbun Hotuna

Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
  • Fasinjoji su na kokarin tserewa ta gefen wani jirgin ruwan jigilar fasinja mai suna KM Wihan Sejahtera bayan da ya tuntsure a tashar jiragen ruwan Tanjung Perak, Surabaya, Java ta Gabas.
  • Jama'a sun hallara a dandalin Capitol Square na birnin Toulouse, dake kudancin Faransa, domin karramawa da jimamin mutanen da aka kashe ko aka raunata a hare-haren Paris.
  • 'Yan sanda dauke da makamai a kofar filin wasa na Wembley dake London, kafin wasan kwallon kafa na sada zumunci a tsakanin Ingila da Faransa.
  • Wata mata tana wucewa karkashin tutar Amurka da aka sauko da ita kasa a jikin Hasumiya ta Kasa ta Amurka dake tsakiyar birnin Washington DC, domin karrama mutanen da aka kai ma farmaki a birnin Paris.
  • A karon farko, gidan ajiye dabbobi na kasa dake Kuala Lumpur a kasar Malaysia, ya nunawa duniya wata jaririyar Panda mai wata 3 da haihuwa a sashe na musamman da aka kebe don goyon irin wannan dabba dake fuskantar barazanar karewa a duniya.
  • Magoya bayan Hong Kong su na dauke da kwalayen nuna bijirewa a wasan kwallon kafa na share fagen shiga gasar cin kofin duniya ta 2018 da aka buga tsakanin Hong Kong da China a tsibirin na Hong Kong.

Duniyar Mu Cikin Hotuna A Yau Talata 17 Nuwamba 2015

Hotuna daga kowace kusurwa ta duniya a yau talata 17 ga watan Nuwamba 2015.

Karin bayani akan Rumbun Hotuna

VOA60 Afirka

Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
VOA60 AFIRKA: Najeriya Ta Biya Kudaden Tallafin Man Fetur Da Ake Shigo Da Shi, Nuwamba 17, 2015i
X
Abdoulaziz Adili Toro
17.11.2015 19:53

VOA60 Duniya

Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
VOA60 DUNIYA: Amurka Kwararru 150 A Fannin Kiwon Lafiya Sun Yi Nasarar Sakawa Wani Ma' akacin Kashe Gobara Sabuwar Fuska, Nuwamba 17, 2015i
X
Abdoulaziz Adili Toro
17.11.2015 19:40

Sauti

  • Shirin Dare
    Minti 30

    Shirin Dare

    A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
    Minti 30

    Yau da Gobe

    Yau da Gobe

  • Shirin Rana
    Minti 30

    Shirin Rana

    Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  • Shirin Hantsi
    Minti 30

    Shirin Hantsi

    Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
    Minti 30

    Shirin Safe

    Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

Karin Bayani akan Shirya-shirye
Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
 
Karin Bayani akan Shirya-shirye

Saurari Hirar Buhari

Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.